Labaran Duniya

Ankama wata babbar yar damfara a jihar kano

Rundunar yan sandan jihar kano tayi nasarar kama wata mata da ake zarginta da aikata damfara a cikin kasuwanni dama unguwanni.

A cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar yansandan jihar kano yafitar,DSP Abdullahi haruna, ya bayyanawa jama’a cewa matar mutane da dama sun kawo korafi akan matar domin abi musu hakkinsu.

An bayyana cewaMatar mai suna fatima Umar mai shekaru 25 ta fito da wani salon yaudara da kuma damfarane, takanyi siyayyar kaya irinsu atamfa da less da shadda, sannan sai tayi muku transfer ta karya wance take zuwa da fake alart.

Matar ta bayyana cewa takan amshi kayan mutane na kamar dubu 30,40 zuwa 50 sannan tayi musu wannan yaudarar tata ta transfer din karya.

Gadai cikakken videon akasa ku kalla kugani 👇👇👇👇

1 2Next page

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

1 2

Back to top button