Kannywood

maryam yahaya ta saki hotuna ba rigar nono

maryam yahaya ta saki hotuna ba rigar nono

Bayan doguwar jinya da maryam yahaya ta yi na rashin lafiyar da ta kai har an fara fidda rai da samuwarta, sai kuma daga bisani Ubangiji ya kawo mata sauki.

Sai dai kuma bayan ta samu saukin ne ta koma harkokinta kamar yadda ta saba. A nan kua bayan ta yi tafiya zuwa kasar dubai an ga yadda maryam yahaya ta saki wasu zafafan hotuna a wuraren shakatawa wanda a cikin hotunan ana iya ganin kan maman ta alamu da ke  nuni da cewa ko rigar mama ba ta saka ba.

Mutane da dama na ganin rashin kyautawa a fili da maryam yahaya ta yi tare da butulci ga ubangijinta kasancewar bata dade da warkewa ba amma a ce har ta koma bidala.

karanta>>Zargin madigo: Asirin rahma sadau da fati washa ya tonu

Maryam yahaya dai da farko an yi zargi cutar zamani ce ta kamu da ita watau kanjamau shi yasa aka boye lamarin rashin lafiyarta. Amma kuma sai daga bisani aka bayya cewa abokan aikinta ne su ka mata sihiri.

Duk da dai batun bai zaunawa mutane a matsayin ciwon da ke damun wannan jaruma, amma sai gashi lokacin da bbc hausa ta tattauna da wannan jaruma ta bayyana cewa typoid da maleria ne ke damunta.

Mutane dai sun musanta wannan ikirari da wannan jaruma ta yi ganin yadda ta rame ta kanjame ana ganin lallai lamarin ciwon nata akwai lauje cikin nadi.

Kalli cikakken bidiyon>>Hotunan maryam yahaya tsirara

anya jaruman kannywood su na son gyara?

Sakamakon rashin lafiyar da maryam yahaya ta sha fama da ita ya kamata a ce ta rage wasu abubuwan na  fitsara duk da an san dan adam ajizi ne dole wasu abubuwan na laifi sai ya yi su, amma idan Allah ya nunawa mutum ishara yana da kyau ya rage wasu abubuwan.

Wannan kuma halin yan kannywood ne komawa ruwa a duk lokacin da aka samu wata aya ta sauka a kansu su ka tuba. To abin tambayar a nan shi ne, anya yan kannywood su na son gyara kuwa?

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button