Labaran Duniya

Sababbin Hotunan jaruma maryam yahaya da nafisat abdullahi wadanda suka janyo musu cece-kuce.

Jaruman fina-finan hausa na masana’antar kannywood, NAFISAT ABDULLAHI wacce akafi sani da sumayya acikin shirin labarina, Dakuma MARYAM YAHAYA, sun saki wasu zafafan hotuna akafafen sada zumunta.

Jaruman suna daya daga cikin jarumai mata masu tashe kuma suke lokaci a masana’antar kannywood,sannan kuma suna daya daga cikin jarumai mata wadanda ake jidasu a masana’antar.

Ga hotunan nan akasa zamu zube mukusu domin ku gani.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button