Labaran Duniya

YANZU-YANZU : MARYAM YAHAYA TA WARKE HAR TAFARA FIM A MASANA’ANTAR KANNYWOOD.

Fitacciyar jarumar masana'antar kannywood, maryam yahaya tacitar da sabon bidiyonta bayan fama datayi nawasu watanni tana jinya.

A wani faifan bidiyo da arewa media ta fitar, ya nuno jarumar a gurin shutin ana daukar ta video tana motsa jiki ta hanyar rawa.

Idan zaku tuna jaruma maryam yahaya ta shafe kusan wata 6 zuwa 7 tana jinyar rashin lafiyar datake damunta, duk da al’umma basu tabbatar da wacce irin cuta bace, amma dai anfi mai da hankali akan cewa taifot da maleriya ce.

Yanzu haka dai jarumar tana amfani da shafukanta na sada zumunta kamarsu Facebook,tiktok dakuma Instagram, yayin da jarumar take wallafa bidiyo dakuma hotunanta na samun sauki maimakon da dabata iyawa.

Ga cikakken videon nan akasa ku kalla👇👇👇

Bidiyon maryam yahaya a gurin shutin

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button