Labaran Duniya

Wata Mata Ta Fille kan mijinta Bayan da suka samu sabani.

A wani Rahoto da jaridar BBC HAUSA Ta fitar ya bayyana cewa wata mata a kasar ghana ta fillewa mijinta kai bayan sun sami sabani.

Lamarin dai yafaru ne a wani kauye mai suna “my god villa tai global” kamar yanda wani rahoto ba kafar yada labarai ta cikin gida ta fitar ya bayyana.

Karanta nan: Ankama wata babbar yar damfara a jihar kano

Tunidai mai hulda da jama’a na rundunar yansandan shiyyar, DSP Enenezer tetteh yace sun kama matar sannan ita kuma gawar da aka fillewa kai ammikata don tabbatar da ainihin abun da yafaru.

Zamu kawo muku cikakken rahoton nan ba da jimawa ba WANNAN KAFA TAMU

Read Also

Back to top button