Kannywood

Zargin madigo: Asirin rahma sadau da fati washa ya tonu

Zargin madigo: asirin rahma sadau da fati washa ya tonu

Zargin madigo na daya daga cikin abubuwa biyu da ake zargin matan kannywood da shi bayan zargin da aka dade ana yi musu na siyar da kawunansu domin su tara kazamar dukiya. A kwanakinnan ma dai wani daga cikin manya a masanaantar kannywood wato naziru m ahmad ya fito ya bayyanawa duniya cewa, ana neman mtn knnywood din da lalata kafin a saka su a film.

Matan kannywood dai musamman ma rahma sadau da kuma fati washa na daga cikin jaruman da aka fi dorawa zargin madigo fiye da sauran. To amma duk da haka su ma sauran akwai zarge zarge da yawa a kawunansu da babu mai iya cewa ga gaskiyar lamarin. A nan za mu kawo muku dalilan da su ka sanya ake zargin Rahma Sadau da fati wasa da madigo.

Zargin madigo ga Rahma dasau

Wannan fitacciyar jaruma ce da za a ce ta ciri tuta a kannywood, sai dai kuma idan aka duba abubuwan da su ka hadu domin zama silar yin sunanta za mu ga cewa ba iya zallar film ba ne ba.

Rahma sadau dai ta yi abubuwa da dama da su ka sa akayi ta yin surutai a kanta. Wanda kuma na daya daga cikin abubuwan da su ka sanya ta kara yin suna sosai, wannan abubuwa kuwa sun hda da shigar tsiraici, da rungumar maza da dai sauransu.

Haka kuma an zargeta da madigo bisa ganin yadda ta ke yawan sanya wata sarka a kafarta tare da yawan nunawa duniya ita musamman ma a yayin da za ta yi hoto domin ta san duniya zata kalli hoton nata.

Zargin madigo: Asirin rahma sadau da fati washa ya tonu
Zargin madigo: Asirin rahma sadau da fati washa ya tonu

Sannan kuma bayan haka kowa ya san da cewa sanya sarka a kafa ga ya mace alama ke da ke nuni da yar madigo. Ita dai rahma sadau an sh yi mata magana dangane da wannan sarkar da ta ke sakawa a kafarta amma ta yi kunnen uwar shaggu da mutane domin ta nuna tabbatuwa bisa abinda a ke zarginta da shi.

Zargin madigo ga Fati washa

Ita kuma fati washa duk da cewa bata fiye yin hoto da sarka a kafarta ba, amma kuma akwai abinda ita ma ta siffantu da shi da ke nuna alamun madigo a tattare da ita. Fati washa dai ta kasance sau da yawa takan yi hoto ba rigar nono wanda hakan ke sawa hatta da shatin kan nononta ya rika fitowa daga saman rigarta, wanda kuma ake ganin hakan a matsayin alama da mata yan madigo ke nunawa.

Zargin madigo: Asirin rahma sadau da fati washa ya tonu
Zargin madigo: Asirin rahma sadau da fati washa ya tonu

Dukkan wanda zai kalli wannan hoton da mu ka sanya a sama zai fahimci abinda mu ke fada dangane da Zargin madigo da akewa wannan jaruma tun farko. Da wannan kadai ya kamata mu fahinci abubuwan da ake fada a kan wannan jarumar da wasu ke cewa kamar zargi ne kawai.

Domin mutane da dama su kan nuna goyon bayan su ga wadannan jaruman matan a yayin da aka tado da batu irin wannan inda za ka ga su na nuna cewa ana yiwa jaruman hassada ko bakin ciki ne kawai, wanda kuma sam ba haka ba ne.

Duba da yadda kowace alumma su na da wasu mutanen da ake kallo a matsayin madubin su, to kasar hausa yan siyasa da celebrities ne madubinta, saboda haka yana da kyau ace su zama ababen koyi wajen kyakkyawar tarbiyya ba abubuwa da basu dace ba.

Misali duk wanda bai taba zuwa china ko indiya ko america ko korea ba, amma kuma yana kallon finafinansu sai ya zata a ransa ai duk garuruwansu haka su ke kamar yadda ya ke ganinsu a film. Saboda haka wadannan jaruman cikin finafinan wasu kasashe da mu ke gani sun zama madubin waccan alummar.

To haka mu ma yadda namu jaruman ke fita  a fim a kallesu sai ga kamar duk nahiyar arewa ko kasar hausa haka ta ke.

Abinda yasa aka zargi rahma sadau da fati washa da madigo

Bayan mun kawo muku dalilin da yasa ake zargi madigo a tsakanin fati washa da kuma rahma sadau da madigo, yanzu kuma za mu kawo muku dalilin da yasa ake zargin su da yin madigo a tsakanin su.

An sha ganin jaruman guda biyu sun yi hotuna inda za ka ga wata ta rungumi yar uwarta cikin yanayi na shauki da kuma sha’awa. Akwai lokacin da aka ga wani hoto fati washa tana murmushi, ita kuma rahma sadau ta rungume ta tana sunbatar kumatunta.

To mi ya kawo haka muddin dai ba wani abu ne a tsakaninsu ba, sannan kuma za ku iya samun wannan hoton a thumb nail na wannan posting din wanda nasan shi ma zai ara tabbatar muu da abinda muke fada.

Daga karshe muna fatan ubangiji ya shiryar da mu da su din gabaki daya, domin idan dukkan alumma ta shiryu, sai rayuwa ta yi dadi ta yadda kowa zai gani ya yaba.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button