Kannywood

Kalli yadda wani kato ya ke rungumar Rahma Sadau a film

An ga wani karon banza na rungumar Rahma Sadau a cikin wani ɗan guntun bidiyon da bai wuce minti daya ba.

yadda wani kato ya ke rungumar Rahma Sadau a film

Bayan tsawon lokaci da aka dauka ba a ji wani motsi daga fitacciyar jarumar kannywood  Rahma Sadau kamar yadda aka saba ji lokaci zuwa lokaci. A wannan karon kuma jarumar ta kara yin wani bidiyon da ake zargin a cikin wani Film ne daga cikin finafinan da ta ke a kudancin Nigeria. A cikin bidiyon an ga yadda wani kato a ke rungumar ta har da daga ta sama ya raba ta a jikinsa sannan ya jefa ta a kan kujerar.

A cikin bidiyon dai Rahma Sadau tana zaune a kan kujera sai ta yi yunkurin ruagwa a yayin da mutumin ya ke nuna ta da bindiga sai kuma nan take ya sa hannu a saman cibiyar ta kasan nonuwanta ya janyo ta a jikinsa ya daga ta sama sannan ya jefa ta a kan doguwar kujera.

A wannan bidiyon Rahma Sadau ta yi abinda ya sabawa addinin ta a matsayin ta na ya mace musulma kwata kwata bai kamata ace ta yi hakan ba.

Wannan lamarin nata ya jawo cecekuce a cikin al’umma musamman ganin yadda abun ya shiga duniya yana trending.

Rahma Sadau dai ba wannan ne karo na farko da aka ga yadda wani katin banza na hada jiki da Rahma Sadau ba.

Idan ba a manta ba a kwanaki ma anga yadda ta yi hotuna da wani jarumi dan indiya inda aka gansa sun jeru ya dora mata hannu data saman kafarta rafin hannun sa a kan tudun nonuwanta.

Wannan batu na yadda wani katin banza ya rungume Rahman Sadau ba karamin ceke ku ce ya janyo mata na.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button