Kannywood

Lalata da matan kannywood: Sudenly ta kwarewa teema makashi kan batun madigo

Lalata da matan kannywood: Sudenly ta kwarewa teema makashi kan batun madigo

A yayin da ake tsaka da rikici kan batun yiwa mata lalata a kannywood kafin saka su a film, wata sabuwar wutar rikici ta sake bulla tsakanin jaruma teema makashi da kuma wata jarumar tiktok mai suna sudanly. Wannan dai rikici da ke bullowa ya kunno kai ne sakamakon garkame sadiya haruna ne a gidan yarin da aka yi.

Sadiya haruna ta yi wani bidiyo shekaru biyu da su ka gabata inda ta tonawa wasu jaruman kannywood maza da kuma mata kan batun yin lalata da kuma luwadi da madigo. Wanda a saboda haka ne ma aka samu wasu su ka mika sadiya haruna zuwa kotu inda aka yi sharia ta tsawon shekaru biyu daga bisani kuma aka mika ta a magarkama domin gyara hali bisa kayar da ita da aka yi a sharia duk da tana da gaskiya.

maryam yahaya ta saki hotuna ba rigar nono

To bayan tafiyarta gidan yari sai ga teema makamashi ta fito ta sanya wani bidiyo na sudenly tana jinjina mata kan cewa ta ci uwarsu. Sai dai kuma sudenly ta yi kira da teema makamashi da ta gaggauta cire wannan bidiyon dan ita yanzu sadiya haruna ta ke yi ba wani ba duk da tana gidan yari. batun dai ya dauki zafi sosai kamay yadda batun lalata da matan kannywood.

Idan ba mu manta ba dai a kwanakin baya ne wani batu ya taso wanda har ya sanya naziru sarkin waka ya yi ikirarin cewa ana lalata da matan kannywood kafin a saka su a film. Wanda wannan batu ya zama wani dan ba na tone-tone a tsakanin jaruman kannywood din da har ya sanya aka samu wasu na fitowa su na ikirarin ko su an neme su, sannan kuma hakan ta faru da gaske.

To amma ku kalli bidiyon domin ganin yadda batun teema makamashi da sudanly ya kasance.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button