KannywoodLabaran Duniya

Wakuke ganin zai zama Gwanin daTauraruwarsa zata haska a shekarar 2022 a mawakan hausa.

Yayin da shekarar 2022 tashigo,munyi tunani akan hanyar da zamubi mugamsar da masoya kuma mabiya wannan shafi namu.

wannan daliline yasa muka kirkiri wannan muhawara mai taken Wakuke ganin cewa a mawakan hausa zai zama Gwanin da Tauraruwarsa zata haska a shekarar 2022?.

Dayawa daga cikin masoya wakokin hausa suna so adinga irin wannan zabe,domin bambance aya da tsakuwa,kuma kowa ya zabi gwaninsa.

Wannan daliline yasa mukaga dacewar kawo muku wannan hanya domin cikamuku muradinku.

Yanzu dai sai kuyi kasa,zaku ga sunan mawakin da kukeso,sai ku kada masa kuri’a,sannan idan kunfita kuyi share domin wasu suma suzo suyi ko mawakin da kakeso yasamu nasara.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button