Friday, 03 December, 2021

Category: siyasa


Tsohon gwamnan jihar kano, sanata rabiu musa kwankwaso yafadi musabbabin rikici tsakanin gwamnan kano, abdullahi umar ganduje dakuma tsagin tsohon gwamnan kano kuma sardaunan kano, Malam ibrahim shekarau. A wani rahoto da LEGIT.NG HAUSA tafitar ya bayyana cewa, kwankwaso yace Read more…


Babban mawakin siyasa a arewacin najeriya, dauda kahutu, wanda akafi sani da RARARA, ya bayyana cewa maganar da aketa yadawa tacewa zai fito takarar dan majalisar wakilai ta  tarayya mai wakiltar karamar hukumar bakori da danja gaskiyane.   Mujallar fim Read more…


Babban mawakin jam’iyar APC, Dauda kahutu Rarara, dan asalin jihar katsina, ya bayyana cewa, kamata yayi yan najeriya subawa buhari dama ya kara shekaru 4 zuwa 5 domin ya kammala gyaran daya dakko a ra’ayinsa. Rarara yafadi hakan a wata Read more…


A wani rahoto dayake zuwar mana yanzu-yanzu, uwar jam’iyar APC ta kasa tace batasan anyi zabe biyu a kano ba, tace zaben abdullahi abbas kadai tasan anyi kuma shiya cinye. Mambobin kwamitin da uwar jam’iyar APC ta kasa ta aika Read more…


Gwamnan kano, Dr abdullahi umar ganduje yataya tsohon gwamnan kano,sanata, engr dr rabiu musa kwankwaso, murnar zagayowar ranar haihuwarsa da yake gabatarwa yau. A wani hoto da Sarkin yakin kwankwasiyya yafitar,salisu yahaya hotoro,wanda jaridar daily trust ta ruwaito,ya bayyana sakon Read more…


Tsohon gwamnan jihar kano,sardaunan kano, sanata Malam ibrahim shekarau, ya bayyana wani sako a safiyar yau laraba 20 ga watan october 2021 a shafinsa na dandalin sada zumunta na facebook,inda ya bayyana matsayarsa a jam’iyar Apc a kano. Sanata ibrahim Read more…


Shahararren mawakin kwankwasiyya, wanda yake jihar katsina, kosan waka, yasaki sabuwar wakar jagoran tafiyar siyasar kwankwasiyya na duniya, engr dr rabi’u musa kwankwaso. Tun a kwanakin baya mawakin yayi magana akan sakin sabuwar wakar tasa wacce tazo da sabon salo. Read more…


Wani jami’in dan sanda da aka bayyana sunansa da Bashir muhammad ya fada tsaka mai wuya, sakamakon hango sa da’akayi acikin hoto yana kada kuri’a a zaben da aka gudanar ranar asabar data gabata a dakin taro na sani abacha Read more…


uwar jam’iyar APC ta kasa tayi watsi da zaben da tsaginsu malam ibrahim shekarau sukayi a kano inda ta yarda da abdullahi abbas a matsayin halastaccen shugaban jam’iyar APC reshen jihar kano. Sanarwar tafito daga daraktan yada labaran jam’iyar na Read more…


A wani rahoto da jaridar DAILY NIGERIAN tafitar ya bayyana cewa da akwai wasu sanatoci 3 dakuma yan majalisu 4 wadanda suka shirya tsaf, domin karbe shugabancin jam’iyar APC a babban taron da za’a gudanar. Duka sanatocin guda uku, malam Read more…