Kannywood

Jerin matan da suka yi bidiyon batsa a kannwood

Jerin matan da suka yi bidiyon batsa a kannwood

Kamar yadda naziru sarkin waka ya fito ya bayyanawa duniya cewa ana amfani da mata kafin a sakasu a film a kannywood sai kuma dukkan jaruman masa’antar su ka yo caa a kansa tare da maida masa martanin cewa bai kyauta ba, sannan kuma ya yiwa dukka wani da kannywood sharri.

Sai dai kuma idan za a duba baya, za mu ga yadda aka samu mataye da yawa da hannu dumudumu wajen aikata tabara irin ta bidiyon isanci da kuma shigar tsiraici. A cikin wannan posting din za mu kawo muku jerin matan da su ka yi bidiyon batsa a kannywood kamar haka:

Maryam Hiyana

Duk da dai babu dadi tada abinda ya wuce musamman ma idan ba abun alhairi ba ne, Ita wannan jaruma ta kasance ta farko da ta yi bidyon batsa a kannywood. Sai dai kuma daga bisani ta fito ta yi nadama dangane da kskuren da ta aikata tare da neman afuwar Ubangijinta, wanda da haka ne mu ke rokon Allah ya yi mata gafara annan kuma mu ma ya jikan mu ya sa mu cika da imani domin kuwa duk dan adam ba zai rasa kalar nasa laifin ba.

Kubura dako

Ita ma wannan fitacciyar jaruma ce a kannywood da su ka yi yayi kusan lokaci daya da maryam hiyana. Ita ma an samu bullar wani bidiyo na batsa da aka zargi kubura dako ce ake lalata da ita a cikin bidiyon. Sai dai kuma ita nata bidiyon bai samu ingancin da ya tabbatar da cewa ita ce a cikin bidiyon.

Amma duk da haka an yi ta yin yawo da bidiyon ana cewa ita di ce ba tare da an tsaya an tantance ba. Sai dai kuma a lokacin kasancewar ta ja bakinta ta yi shuru ba tare da ta fito ta kare kanta bisa zargin da ake mata ba, sai da yawa daga cikin mutane su ka gaskata wannan batu.

Zainab indomie

Wannan jaruma dai an ganta ne a swimming pool tare da wani mutum da ake zargin dan siyasa ne suna shakatawa abinsu sanye da yan amfaye a jikinsu. Wannan bidiyon ba karamin cece ku ce ya janyowa wannan jarumar ba, wanda daga bisani ita ma sai da ta dan ja baya da harkar fil din na tsawon lokaci.

Maryam Booth( Dijangala)

Kowa ya san wannan jaruma, sannan kuma ita nata bidiyon tsiraicin bai ma dauki tsawon lokaci ba, domin a cikin shekarar 2020 ne bidiyon nata ya bulla inda aka ganta ta firo daga bandaki tsirara wani na miji yana daukarta a camera bata lura ba.

A yayin da ta ankare ne ma ta rugo da gudu da nufin da wufce wayar bayan kuma ta riga ta makara. Wannan bidiyon dai an yi zargin wani saurayinta ne mai suna deezell ya fitar da shi a kafafen sada zumunta.

Rayya kwana casa’in

Ita ma wannan jarumar finafinan hausa ce wadda ta fito a cikin wani shiri da tashar arewa24 tv e haskawa mai suna kwana casa’in. Ita dai rayya duk da nata bidyon ya sha banban da na sauran matan da u ka lissafo a sama, amma kuma dole ne mu lissafa shi a cikin bidiyon tsiraici da aka samu a masana’antar kannywood.

Wannan jaruma dai ita ce ta tura biyon kanta tsirara bayan ta dauki kanta tun daga sama har kasa sai kuma ta turawa saurayinta kafin su hadu. Amma bullar bidyon ya sanya aa daatar da ita daga fitowa a a ciin shirin kwana casa’in.

Wannan dalilai da mu ka lissafo kadai sun isa su nuna muna cewa yin lalata da mace a kannywood ba wani abun a zo a gani ba ne muddin dai mutum yana akala da ita. A saboda haka kuwa ya kamata jaruman masa’antar kannywood su shiga taitayinsu wajen tone tonen da su ke yi, in kuma ba haka ba to tabbas awata rana sai an wayi gari babu mai sauran mutunci a knnywood.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button