Labaran Duniya

Saurayina yamin fyade daga zuwa dubashi bayan yacemin bashi da lafiya-inji zaliha.

Muna kira da iyaye dasu cigaba ko kuma suninka kular dasukeyi akan yayansu a wannan zamanin, musamman mata domin samun kwanciyar hankalinku duniya da lahira.

A wani video damuka samo muku daga shafin rigar yanci international wanda zaku gani a kasan wannan rubutun, ta bayyana videon wata mata wacce take bada labarin yanda saurayinta yayi mata fyade.

Acikin videon budurwar ta bayyana cewa saurayinnata ne yadameta dacewa bashida lafiya, ita kuma tace masa allah ya sauwake, amma sai yadameta akancewa dole saita je ta dubashi.

Bayan yashawo kanta, sai taje dubashi amma kuma ta tsaya a kofar gida, saurayin yafito yace sushiga daga ciki amma taki, daga karshe yashawo kanta suka shiga, bayan sun shiga sai ya kaita dakinsa inda ana yayi mata fyaden.

Bayan yayi mata fyaden sai takoma fida dakyar, bayan kamar wata guda sai budurwar taji yanayinta yana canzawa a cewarta, har dai aka gano cikine da ita. Iyayen yarinyar sun bibiyi iyayen saurayin amma kuma ba’a samu matsaya ba, har dai magana takai bakin yan sanda.

Yanzu dai budurwar ta haihu sannan kuma har yanzu ba’asamu matsaya akan al’amarin ba, inda daga karshe maganar takai ofishin rigar yanci.

Ga dai cikakken videon nan akasa sai ku kalla sannan ku bayyana mana ra’ayoyinku akan wannan al’amari daya faru ta hanyar ajiye mana sako a akwatin comment.

Read Also

3 Comments

 1. gaskiya wannan lokaci ana yaudarar yan mata saboda saurayi zaize wajen budurwa gayamata yana sonta alhali karya yake kuma saboda sakacin uwaye sai su kyale yarsu dashi sai bayan ansamu matsala sai azo ana kame kame allah yasawwaka

 2. Toh Allah shi kyauta Kuma Allah ya tsaremuna mutuncin mu, wanan abin yasha faruwa nidai a shawarana
  1.kamata iyenmu mata da maza ku daina sa buri acikin niman aure, ma,ana idan wani Yana niman yarku sai kuce sai ya biya kudi kaza or sai yayi kaza wanan Yana iya sa matasa su ji tsoron yin aure, har ya kaisu ga Zina.
  2.idan wani da namiji yazo gidanki na farko, nabiyu idan ya sake zuwa kuyimar magana idan na fahinci junane alhmdullilah idan Kuma ba haka ba sai kuyimar warning ⚠️.
  3. Kuma mata bazan barku ba sabuda ku Kuna da kwadayi, bayan haka ku koyi Sana,a kuwane iri idan bai sabawa adini ba, sabuda nasan Sana,a ba haram bane, idan kina da Sana,a wane da namiji zai rufemiki ido yace zaiyi anfani dake Dan biyan bagatansa, iyaye mu pls akwayawa yarmu business, Kuma idan yarinya bata Sana,a Koh yar Mai kudi ne wlh Kai uba baka isa ka biyawa yarka bugatanta ba saide adu,a Kuma kar a sabar da ita da kudi, sabuda watarana zatayi aure, bayan haka tabar manka ya koma zaman wani.
  4. Idan yarinya ta Kai aure Koh tana secondary school idan ta bugaci yin aure kar a trisasata ace sai tayi degree hakan Shima yana iya jafata wani Hali,
  5.kuma wanan social media ana ringa kula da shi idan yarka tana rike waya sabuda akwai abinda zata iyayi Kai baka isa ka gane ba, ni a tunanina idan har yarka under age ne pls kar abarda da phone gaskiya Shima yana daya daga cikin abinda yike gurbatamuna tunani

 3. Toh Allah shi kyauta Kuma Allah ya tsaremuna mutuncin mu, wanan abin yasha faruwa nidai a shawarana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button