Friday, 24 September, 2021

Ads Banner

Category: Labaran Duniya


Rundunar yansandan jihar legas sunkama wani uba wanda ake zargi da cirewa yarsa nono ta hanyar amfanida dutsen guga mai zafi. Bayanai sun nuna cewa,mahaifin yarinyar ya aikata mata hakane sakamakon ganinta tafara ‘kirgan dangi’ ma’ana tafara balaga. A yanzu Read more…


Wani abun kunya kuma abun kyama daya faru a jihar osun dake kudancin najeriya yajawo hankulan al’umma da dama, musamman ma akafafen sada zumunta, inda al’umma keta allah wadai da abunda yafaru. Rundunar yansandan jihar osun ta kama wani mutum Read more…


Babban sifetan janar na yan sandan najeriya, Usman alkali baba, Ya tuhumi Tsohon kwamandan rundunar IRT, Abba kyari kan alakar dake tsakaninsa da rikakken dan damfarar yanar gizo,ramon abbas, wanda akafi sani da HUSHPUPPI. Jaridar Legit.ng hausa ta ruwaito cewa Read more…


Wani babban al’amari daya faru a garin potiskum dake arewacin najeriya yaja hankulan al’umma da dama. Ana zargin wata mata da kashe yayan kishiyarta 3 ta hanyar basu shayi wanda aka gauraya da guba bayan sun sha sukace ga garinku Read more…


Rahotanni dake fitowa daga jihar kaduna sun bayyana cewa Rundunar yan sandan jihar kaduna sun kama wani da ake zargin dasa hannunsa wurin sace dalibai a jihar ta kaduna Jaridar Legit.ng hausa ta wallafa cewa a ranar 17 ga watan Read more…


Wani hamshakin dan kasuwa a kano mai suna,alhaji ibrahim wanda yake zaune a unguwar agadasawa yayiwa diyar makocinsa ciki ta hanyar fyade,yarinyar mi suna humaira mai shekaru 14 tana makarantar gaba da sakandire aji 3 (JSS3) Jaridar HAUSA DAILY TIMES Read more…


Babban dan gwamnan kano,Abdul-aziz ganduje, yamaka mahaifiyarsa hafsat ganduje a gaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC akan zarginta da almundahana dakuma azurta kanta ta hanyar da bata dace ba. Tuni hukumar EFCC Ta aikawa da Read more…


Wani mai kanti dake jihar adamawa yayi jarumtar taran wadansu yan shila (matasan samari yan daba) dasuka yi kokarin shiga shagonsa domin suyi sata. Wadanda ake zargin sune, umar sa’ad mai shekaru 18 sai kuma da mohammed idris mai shekaru Read more…


A kalla jiga-jigan jam’iyar Apc 41 da daya ak kora daga jam’iyar A jahar ENUGU a ranar lahadi 12/9/2021 sakamakon zarginsu dakarya dokar tsarin cikin gida. A wani jawabi dayayi da manema labarai shugaban kwamitin riko na jihar,ben nwoye, yace Read more…


A karamar hukumar kumbotso dake jihar kano, wata kawa ta burmawa kawarta mai suna BAHIJJA wuka a wuya Har saida fa bullo ta makogaronta kamar yanda jaridar ATP HAUSA TV ta wallafa. Hakan yabiyo bayan wani kashedi da ita bahijjar (wacce Read more…