Kannywood

Labarina season 4 episode 9.

Sanarwa zuwa ga masu kallon kayataccen shirin nan wanda yake futowa duk ranar juma’a a tashar arewa 24 wato LABARINA SERIES, yanzu haka dai shirin yafito ma’ana zaku iya kallon shi kai tsaye a nan kasan wannan rubutu 👇👇👇 bayan kun danna videon a kasa👇👇.

Idan baku manta ba ana sakin wannan shiri mai farin jini na Labarina series a tashar AREWA 24 da kuma channel din SAIRA MOVIES dake kan YouTube da kuma wannan shafi namu mai abarka na HAUSANOVELS.ORG.

Saboda haka yanzu zaku iya kallon LABARINA SEASON 4 EPISODE 9 da zarar kun danna videon dake kasa,

Labarina season 4 episode 9

Ga tambayar mu ga masu kallo ta wannan satin

Shin kuna ganin cewa har da saka hannun baba dan audu a garkuwa da sumayya kuwa?.

Idan babu saka hannunsa to wanene yayi garkuwa da ita? Kuma menene dalilin garkuwa da ita? Sannan meyasa bayan anbiya kudin fansa a episode din daya wuce akaki a sakota?.

Zaku iya ajiye mana amsar ku a akwatin comments dake kasa domin bada amsa.

Mungode.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button