Friday, 03 December, 2021

Category: Kannywood


Sanarwa zuwa ga masu kallon kayataccen shirin nan wanda yake futowa duk ranar juma’a a tashar arewa 24 wato LABARINA SERIES, yanzu haka dai shirin yafito ma’ana zaku iya kallon shi kai tsaye a nan kasan wannan rubutu 👇👇👇 bayan Read more…


A rahotannin dasuka fito daga majiya mai tushe, ta tabbata cewa jaruma maryam waziri, wacce akafi sani da laila acikin shirin labarina tayi aure a yau ranar juma’a 26/11/2021. A wani video wanda jarumar ta wallafa acikin story a shafinta Read more…


Labarina season 4 episode 8

Albishir zuwa ga masu kallon shirin labarina series, yanzu haka dai fim din dako ku dako yafito eato labarina season 4 episode 8 wanda yanzu haka mun ajiye muku shi a karkashin wannan rubutun👇👇. Idan masu kallo zasu tuna a Read more…


Albishir zuwa ga masu kallon shirin labarina, shahararren series din dakuke jira yanzu haka yafito,wato Labarina season 4 episode 7. Idan kuntuna a satin daya gabata aka saki Labarina season 4 episode 6, saboda haka kunga kenan yau za’a sakar Read more…


Zuwaga jarumi nuhu abdullahi (mahmud acikin shirin Labarina) Wannan sako yafito daga ishak usman wali, mun dakko shi daga NAIJA FAMILY . Rubutun yafara da” nayi matukar mamaki irin yanda na kalli hirarka da BBC HAUSA a shirinsu na daga Read more…


Ga masu bibiyar shirinnan mai dogon zango wanda tashar arewa 24 take gabatarwa mai suna LABARINA yanzu haka yafito. Mun saka mukushi link din inda zaku kusamu shirin yanzu haka a karkashin rubutun da mukayi domin ku kalla ku nishadantu. Read more…


Al’umma da dama suna ta tofa albarkacin bakinsu akan wani hoto da yake ta yawo adandalin sada zumunta musamman ma na facebook da whatsapp. Hoton ya na dauke da jarumar fina-finan hausa, hadiza Gabon, da kuma ministan sadarwa,Ali isah fantami, Read more…


A ranar alhamis 11 ga watan November shirinnan mai dogon zango wanda tashar arewa 24 take gabatarwa, wato GIDAN BADAMASI sun dawo aiki bayan hutu dasuka tafi na tsawon lokaci. Sanarwar hakan tafito daga shafin instagram na daya daga cikin Read more…


Zamu gabatar muku da jaruman sunayen kannywood guda 10, wadanda asalinsu ba hausawa bane. 1) AMINA AMAL : Jaruma amina amal tana daya daga cikin jaruman kannywood wadanda ba hausawa ba,asalin ta takasancd yar kasar kamaru ce. Rahotanni sun bayyan Read more…


Rabi’u rikadawa wanda akeyiwa lakabi da sunan Baba dan audu acikin shirin LABARINA SERIES ya bayyana dalilan dasukasa yake tsula tsiyarsa acikin shirin. Acikin tattaunawar da BBC HAUSA tayi dashi ya bayyana cewa shifa baiga laifin daya aikata ba da Read more…