Tuesday, 26 October, 2021

Ads Banner

Wani magidanci ya kashe matarsa saboda tace baya gamsar da ita.

October 15, 2021 abbantwincejj

Ana tuhumar wani magidanci mai suna, Stephen nyageri mauti, da laifin kisan matarsa faith nyatichi saboda tace masa bata gamsuwa dashi a wurin aure. Lamarin wanda ya faru a yankin dake nairabi a kasar kenya ranar 3 gawatan October 2021. Read more…

Let’s talk about “life fact”

September 23, 2021 abbantwincejj

Bad things are always going to happend in life, peoples will hurt you, but you can’t use that excuse to hurt others back. Did you know peoples without friends are more likely to die an early? Having positive though increases Read more…

For lovers: No force in love and You can’t force it.

abbantwincejj

Don’t think about someone who doesn’t spare Even a moment to think about you. Don’t waste your time and energy on someone that doesn’t reply to your massage. LOVE IS SOMETHING THAT CAN’T B E FORCED. So if someone doesn’t Read more…

Relationship: What is relationship is all about.

abbantwincejj

Relationship is not about having handsome boyfriend or a beautiful girlfriend. It’s not about looking for a perfect because there’s no perfect person on earth. It’s not about looking for a rich person.money can’t buy love. A relationship is finding Read more…

Abun takaici : Tsoho mai shekaru 70 yayiwa yarinya yar shekara 7 fyade.

October 26, 2021 abbantwincejj

Jami’an yan sanda shiyya ta 12 a jihar bauchi, sun kama wani tsoho mai kimanin shekaru 70 da laifin yiwa yarinya yarshekara 7 fyade. Tsohon da aka bayyana sunansa da alhaji umaru daura, ana zarginsa da aikata fyade ga yar Read more…

NIN : Sheikh fantami yakasa gano inda yan ta’adda suke da maboyarsu ta tsarin NIN

October 25, 2021 abbantwincejj

Yanzu haka antunkari shekara 1 da gwamnatin tarayya tabada sanarwar rufe layukan wayar duk wadanda basu hada layukansu da lambobin katin dan kasa ba. Sai dai kuma a wani bincike da shedun gani da ido suka tabbatar ya bayyana cewa Read more…

Barayin waya a kano sun hallaka wani matashi mai shekaru 30 a kano.

October 24, 2021 abbantwincejj

Wasu masu kwacen waya akan Adaidaita sahu sun hallaka wani matashi dan karamar hukumar fagge a kano. Matashin mai suna abdullahi bala dan kimanin shekaru 30, ya hadu da ajalinsa a ranar juma’a bayan yataso daga aiki yana shirin zuwa Read more…

“Na kashe mutum biyu” inji wani dan bindiga mai shekaru 14

abbantwincejj

A wani rahoto da jaridar mikiya ta fitar, yazakulo wani yaro mai kimanin shekaru 14 da yan sanda suka kama bisa zarginsa yana daya daga cikin yan bindiga. Kakakin rundunar yan sandan jihar katsina,gambo isah,yace yaron da bakinsa ya fada Read more…

Ummi zeezee: insha allahu yayana ba,asu zama jaruman film ba.

October 26, 2021 abbantwincejj

Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood, ummi ibrahim wacce akafi sani da ummi zeezee ta bayyana cewa insha allahu indai har tayi aure ta haihu,tana rokon allah kada yasa suzama jaruman fim.   A wani post datayi a shafinta na instagram ranar Read more…

VIDEO : MUSABBABI HAUSA FILM DAGA KAMFANIN DORAYI FILM PRODUCTION.

October 18, 2021 abbantwincejj

Wannan film na musabbabi yazama daya tamkar da dubu, domin kuwa yahada abubuwa da dama wadanda masu kallon film suke bukata. An tsara shine kan yanda boko haram ta kafu dakuma yanda tafara jan ra’ayin mutane akan wasu abubuwa na Read more…

Daga karshe Wanda yayiwa maryam booth kazafi akan andena sata a film yazo hannu.

October 14, 2021 abbantwincejj

A kwanakin baya wani labari ya dinga yawo a kafafen sadarwa musamman na Facebook a game da rashin ganin jaruma maryam booth acikin fina-finan hausa kwanan nan. Labarin wanda ya bayyana cewa maryam booth tace, tun daga lokacin da akaga Read more…

An maka jaruma hafsat barauniya a kotu bisa cinye wasu makudan kudade datayi

October 8, 2021 abbantwincejj

Gidan rediyon Dala fm ya ruwaito cewa, wani kamfani ya maka Jarumar fina-finan hausa, hafsat idris wacce akafi sani da HAFSAT BARAUNIYA Bisa zarginta da cinye wasu makudan kudade. Kamfanin ya bayyana cewa yabiya jarumar naira miliyan 1 da dubu Read more…

auren sirri 1 complete hausa novels

May 30, 2021 abbantwincejj

auren sirri 1 complete hausa novels ya kasance littafi hausa novels da ya samu rubutawa daga fitacciyar marubuciya wadda ta kasance tsohon hannu a duniyar marubutan littattafan hausa novels. sannan kuma shi wannan littafin mai taken auren sirri 1 complete Read more…

Allah ne shaida complete hausa novel

Allah ne sheda book 1 complete hausa novel

November 8, 2020 abbantwincejj

Allah ne sheda book 1 complete hausa novel Allah ne sheda book 1 complete hausa novel. Ayyah taslima kinga ajiye aikin nan kije xan karasa girkin nan kinji kinga kinyi latti xuwa school, to anty dakin bari na karasa miki Read more…

News Calender

October 2021
M T W T F S S
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728293031

We are Social