Labaran Duniya

Ankama wani saurayi Dayake yaudarar Yan mata yana guduwa da wayoyinsu.

Rundunar yan sanda a jihar kano, ta cafke wani saurayi mai suna muhammad saifullahi, wanda ya kware wurin yaudarar yan mata yace yanason su, daga baya idan budurwar ta yarda dashi, sai ya yaudareta ya gudu da wayarta.

A wata sanarwa da kakakin rundunar yan sandan jihar kano yafitar a ranar laraba, ABDULLAHI HARUNA KIYAWA, ya bayyana cewa, dubun matashin tacika bayan da wata budurwa dake zaune a sharada takai kararsa ofishin yansanda na yankinsu tare da zargin cewa ya yaudareta ya gudar mata da waya.

KARANTA : Wata Mata Ta Fille kan mijinta Bayan da suka samu sabani.

Ta bayyanawa yan sanda cewa, matashin yazo gidan sune yace yanasonta, bayan ta amince sai yayi mata dabara ya karbe wayarta data kaninta ya gudu.

Takara da cewa,lokacin da ya amshe musu wayar sai ya nuna musu kamar ya yarda makullinsa yana dubawa ne, daga nan suma sai suka tayashi dubawa, sai dai kuma basu ankare ba sai sukaga ya arce, bayan haka kuma yakashe wayoyinsa, kamar yanda Daily Nigerian hausa ta bayyana.

Kiyawa yakara dacewa, bayan amsar wannan rahoto sai kwamishinan yan samdan jihar kano, SAMAILA SHUAIBU DUKKO ya tada dakarun kankace kwabo wato puff ada, karkashin SP Abdurrahim adamu akan su shiga farautar matashin.

Sannan kwamishina ya umarci kiyawa daya kwarmata neman matashin a gidajen rediyo dakuma kafafen sadarwa.

KARANTA : Rundunar yan sandan jihar kano sunyi babban kamu.

Daga wannan lokacin yan sanda suka shiga farautarsa, daga karshe suka kamashi a titin gidan zoo.

Baiyi gardama ba matashin ya amsa laifinsa, kakakin yan sandan yace bayan an kammala bincike za’a mikashi zuwa kulliya domin ayi masa hukunci.

Bayan an kamashi yan mata dayawa sunzo ofishin yansandan tareda bayyana cewa ya satar musu abubuwa da dama,wata daga cikin yan matan da bata yarda a bayyana sunanta ba tace saurayin har wa’azi yake mata kulluma akan taji tsoron allah.

Tace takamu dasonshi kwarai dagaske sakamakon wa’azin dayake yimun,inda takara dacewa kullum yazo gurinta zance saiyayi mata wa’azi.

“Wallahi yaban mamaki, saboda yanda yake mun wa’azi narika jin tsoron allah, ashe shi ba mai tsoron allah bane”. Inji ta

“Gaskiya inasonshi sosai amma yanzu kam na daina, saboda tsoron allah dinshi a bakine kuma na karya”

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button