Labarina season 4 episode 8.
Albishir zuwa ga masu kallon shirin labarina series, yanzu haka dai fim din dako ku dako yafito eato labarina season 4 episode 8 wanda yanzu haka mun ajiye muku shi a karkashin wannan rubutun👇👇.
Idan masu kallo zasu tuna a satin daya gabata an tsaya a Labarina season 4 episode 7. Wanda yanzu kenan za’a tashi a LABARINA SEASON 4 EPISODE 8.
Saboda hakane mukaga yadace da mu ajiye mukushi ku kalla anan basai kunsha wata wuya ba domin a kyauta zaku kalla.
Kada na cika ku da surutu ga dai cikakken videon nan akasa ku danna sai ku kalla domin nishadinku.
Tambayar mu tayau itace, shin wai idan ba’a sako sumayya ba ya kuke tunani presido zaiyi ?
Ya labarin baba dan’audu kuna ganin kudin daya samo nasane kuwa?
Idan nasane taya akayi sukazo hannunsa, because, kusan kowa yasan talaka ne futuk?
Zaku iya ajiye mana amsa a akwatin comments din dake kasan gurin nan 👇👇👇
One Comment