KannywoodUncategorized

Cikakken tarihin nafisa abdullahi Dakuma Asalin Abunda Yakawota masana’antar kannywood.

zamu gabatar muku Cikakken tarihin nafisa abdullahi Dakuma Asalin Abunda Yakawota masana’antar kannywood sakamakon wasu sun sani wasu kuma basu sani ba.

Saboda Haka sai ku biyomu Har karshen Rubutun nan domin Karanta cikakken tarihin nafisa abdullahi

WACECE JARUMA NAFISAT ABDULLAHI?

Asalin Sunan ta Shine NAFISAT ABDULRAHMAN,amma kuma yanzu anfi saninta Da sunan Nafisat Abdullahi ko kuma Sumayya Labarina.

GARIN DA AKA HAIFETA DAKUMA INDA TAYI KARATU.

An haifi Jaruma Nafisa Abdullahi a 23 ga watan January na shekarar 1992 a jihar jos cikin plateau.

Tafara Karatu a makarantar ‘Air force private school’ dake garin jos,inda ta karasa a makarantar ‘government girls secondary school’ dake garin abuja.

Cikakken tarihin rayuwar nafisa abdullahi  Dakuma Asalin Abunda Yakawota masana'antar kannywood.
Jaruma Nafisa abdullahi

Bayan Haka kuma Jarumar Tayi Karatunta na Jami’a a makarantar Jami’ar Dake garin jos,Sannan kuma jarumar ta koyi ilimin Daukar hoto a jami’ar London a kasar England.

Nafisat abdullahi ta kasance, Darakta,mai shirya fim,mai daukar hoto,yar kasuwa sannan kuma fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood.

FARA FITOWARTA A FIM.

Nafisat abdullahi ta fara fitowa a fim nata na farko mai suna sai wata rana,Wanda kamfanin FKD wanda yake mallakin Jarumi Ali nuhu ne a shekarar 2010,wato tun jarumar tana yar shekara 18.

KARANTA : Zafafan Hotunan Jaruman finafinan hausa mata na masana’antar kannywood 2022.

Jarumar tayi hadakar fim da jarumai da dama,wadanda suka hada da, Adam a zango, Ali nuhu, nuhu abdullahi, lawan ahmad,rabiu rikadawa da dai sauransu.

Bayan Haka kuma jarumar ta fito a finafinan hausa da dama dakuma na kudancin najeriya.

Domin jin cikakken Rahoton sai ku kalli bidiyon da muka ajiye akasa domin kallon cikakken rahoton👇👇👇

wannan shine Cikakken tarihin nafisa abdullahi Dakuma Asalin Abunda Yakawota masana’antar kannywood.

KARANTA: Sababbin Hotunan jaruma maryam yahaya da nafisat abdullahi wadanda suka janyo musu cece-kuce.

Domin samun wasu bidiyoyin irin wadannan,zaku iya ziyartar YOUTUBE Channel dinmu mai suna Hausa Flex TV

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button