TIRKASHI : MATASHI YA KAI KANSHI GIDAN REDIYO YACE SHI DAN TA’ADDA NE ABASHI KUDI YA TUBA SABODA TALAUCHI.
Wani al’amari dayafaru a kano yabawa al’umma da dama mamaki inda jama’a suke ta tofa albarkacin bakinsu akai.
Wani matashi dan asalin garin kibiya yaje gidan rediyon dala fm yakai kanshi, inda yace musu shifa dan ta’addane sune suke fashi akan hanyar kaduna,jos dakuma lafia, sannan yakara dacewa shifa a wannan ta’addanci dayakeyi yakashe mutane kusan biyar a wannan ta’addanci dayake aikata.
Matashin ya bayyana cewa yaje gidan rediyon ne domin yatuba, amma yanaso asaka bayanansa domin duniya taji, tunda yaji ance idan mutum yatuba daga wannan halayya dayake ta ta’addanci za’adebi wasu makudan kudi abashi domin yaja jari.
Amma kuma daga binciken da yan sanda sukayi a kansa dakuma zuwa a kirawo iyayensa sannan kuma shima yan sanda suka tambayeshi tambaya irin ta ma’aikata daga karshe dai angano cewa duka zancen dayayi karyane yayi ne domin yasamu kudi.
Ku kalli videon dake kasa domin ganin cikakken bayanin daga bakin matashin inda yake bayyana duk abubuwam daya aikata.
Zaku iyayi mana comments domin musan ra’ayoyinku akan wannan al’amaru daya faru.
KARANTA ; Malamin addinin musulunci yayi garkuwa da Dan’uwansa yanemi a biyasa kudin fansa.













One Comment