Labaran Duniya

A raba aurenmu da mijina Saboda mazakutarsa tamun girma-inji wata amarya bayan sati 1 da biki.

Wani sabon al’amari yafaru a jihar zamfara wanda ba kasafai al’umma suke jin ire-iren wadannan abubuwa ba.

wata sabuwar amarya takai kara gaban alkali tana bukatar yaraba aurensu da mijinta saboda mazakutarsa babba ce.

Amaryar mai suna aisha wacce bai wuche sati daya daya gabata ba akayi bikinsu takai kara kotun samaru dake gusau a jihar zamfara, tana mai rokon kotu data raba aurensu saboda mijin yanada bukatar jima’i sosai sannan kuma mazakutarsa ta mata girma.

“A daren farko da mijina yasadu dani, maimakon naji dadin abun, sai azaba naji saboda maza kutarsa tayi mun girma dayawa” inji ta.

“A rana ta biyu da muka sake saduwa sai lamarin yasake kazanta, inda ananne nagano cewa bazan’iya jurewa bukatarsa ba”.

A karshe mijin nata ya yarda da bukatarta inda yace ya yarda a raba auren nasu kamar yanda ta nema.

Rahoto daga IDON MIKIYA.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button