Tuesday, 26 October, 2021

Ads Banner

Shin da gaske Naburaska yabar kwankwasiyya ko kuma karya ake masa?.


A tsakanin jiya asabar 4 ga watan September da yau lahadi 5 ga watan September ake ta yada jita-jita akan tafiyar musthapha badamasi NABRASKA daga jam’iyar PDP tsagin kwankwaso Zuwa Apc tsagin ganduje.

Jim kadan bayan gama tattaunawarsa da freedom redio ne acikin shirin HIRA DA JARUMAN KANNYWOOD ne dai freedom redio tafitar da sanarwa akan ficewar jarumin daga siyasar kwankwaso zuwa ta ganduje.

Sai dai kuma ma’iya cewa wannan maganar KARYANE,domin da safiyar yaune dai jarumin yafito ya bayyana duniya cewa yanan daram a tafiyarsa ta kwankwasiyya ba gudu ba ja da baya.

“Sana’ata daban da siyasata,dan haka duk wanda yace zai taimaki sana’ata nima zan taimakeshi,saboda haka haryanzu ina nan babu inda naje, nagode allah yasa mugama lafiya” inji naburaska a shafinsa na instagram

2 comments on “Shin da gaske Naburaska yabar kwankwasiyya ko kuma karya ake masa?.

Muhammad

To allah yasa mudace

Reply

[…] falalu a dorayi, sannan kuma film din yakasance dauke da manyan jarumai irinsu, ADAM A ZANGO , MUSTAPHA NABURASKA , Falalu A dorayi da dai sauran jaruman fina-finai da […]

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *