siyasa

Bidiyo : Kamata yayi akarawa buhari shekaru 4 ko 5 a gaba domin idan aka kara hakuri za’asha jarmiya za’asha jarmiya-RARARA.

Babban mawakin jam’iyar APC, Dauda kahutu Rarara, dan asalin jihar katsina, ya bayyana cewa, kamata yayi yan najeriya subawa buhari dama ya kara shekaru 4 zuwa 5 domin ya kammala gyaran daya dakko a ra’ayinsa.

Rarara yafadi hakan a wata tattaunawa BBC HAUSA Tayi dashi, wacce tafitar da tattaunawar ranar lahadi 24/10/2021.

JAM’IYAR APC TAYI WATSI DA ZABENSU MALAM IBRAHIM SHEKARAU TA DAUKI ABDULLAHI ABBAS

Mawakin ya bayyana cewa ya fara waka shekaru 15 dasuka gabata, sannan kuma yanayiwa buhari waka ne saboda gaskiyarsa, kuma ya hakikance akan cewa buhari bashi da kishiya a gurin gaskiya akaf yan siyasar najeriya.

Ya bayyana cewa yanayiwa buhari wakane bawai don yasamu kudi, matsayi ko mukami ba, A’a yanayiwa buhari wakane saboda yana kishin kasarsa kuma yanada gaskiya.

KARANTA :UWAR JAM’IYAR APC TA KASA TA WATSAWA SHEKARAU KASA A IDO

Rarara ya bayyana cewa tun yana karami yakejin ana cewa” ai buharine mai gaskiya” wannan tasa har yanzu yake girmamashi, kuma abunda yasa bai barshi ba saboda betaba jin ance ga nabiyunsa a gaskiya ba.

An tambayi mawakin a game da wacce wakarsa ce bakandamiya? Sai ya bayyana cewa a cikin wakokinsa duka yafison guda biyu 1) tafarko itace SAI BABA BUHARI 2) itace MASU GUDU SU GUDU.

KARANTA : GANDUJE YATAYA KWANKWASO MURNAR ZAGAYOWAR HAIHUWARSA

Sannan mawakin yafadi dalilinsa na amsar kudi a gurin masoya buhari nacewa bazai karayiwa buhari waka ba sai anbiyashi

Ga dai cikakken videon hirar mawakin da BBC HAUSA tayi dashi akasa 👇👇👇

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button