Tuesday, 26 October, 2021

Ads Banner

Kafa jam’iyar APC shine Babban kuskuren da akayi A Najeriya-atiku abubakar


Tsohon mataimakin Shugaban kasar najeriya,Atiku Abubakar, yayi kira ga dandazon al’umma dasuyi maza sukoma jam’iyar PDP.

A cewarsa, zabar jami’iyar APC da akayi shine babban kuskuren da aka tabayi tunda bata tabuka komai ba tundaga amsar mulkinta kawo Yanzu.

Atiku Abubakar Yafadi hakanne a Ranar Asabar 4 gawatan September na 2021 a wurin taron karbar jiga-jigan jam’iyar APC dubu 50,000 zuwa jam’iyar Hamayya ta PDP.

“Munyi babban kuskure abaya damuka zabi wata jam’iya wai ita APC, amma lokaci bai kureba zamu iya canzata domin kawo cigaban al’umma da kasa baki daya” inji atiku

“Yanzu makarantunmu sunfi kyau,kuma cibiyoyin lafiyarmu suna cikin kyakyawan yanayi” injishi.

One comment on “Kafa jam’iyar APC shine Babban kuskuren da akayi A Najeriya-atiku abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *