Friday, 03 December, 2021

“Kwankwasiyya ce muke” sabuwar wakar kosan waka mai zafi.


Shahararren mawakin kwankwasiyya, wanda yake jihar katsina, kosan waka, yasaki sabuwar wakar jagoran tafiyar siyasar kwankwasiyya na duniya, engr dr rabi’u musa kwankwaso.

Tun a kwanakin baya mawakin yayi magana akan sakin sabuwar wakar tasa wacce tazo da sabon salo.

Ga videon wakar nan akasa ku more kallo kyauta.

Sabuwar wakar kosan waka “kwankwasiyya ce muke”

0 comments on ““Kwankwasiyya ce muke” sabuwar wakar kosan waka mai zafi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *