Thursday, 29 July, 2021

Lefe ke Hana su samun aure inji Wata budurwa


Lefe ke hana samun miji ko aure

Lefe ke nasu Wata budurwa ta koka da yadda lefe ke Hana su samun aure. A wani rubutu da wata budurwa ta Yi ta bayyana iron yadda lefe ke taka rawa wajen Hana Yan Mata samun mazan aure a wannan zamanin.

0 comments on “Lefe ke Hana su samun aure inji Wata budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *