Friday, 03 December, 2021

CCTV camera Ta tona Asirin Wata mata Datake Yunkurin Yiwa wani mutum Fyade.


A wani rahoto da mukasamu an tabbatar da cewa asirin wata mata yatonu bayan da matar tanemi yiwa wani mutum sharri akan yaso yayi mata fyade.

Allah dai ya tseratar da mutumin daga zuwa gidan yari bayan da na’urar daukar bayanan gidan CCTV ta nuno yanda matar tanemi ta kwanta da mutumin ta karfi da yaji a gidan biki na garin melvile kamar yanda jaridar HAUSA NOVELS .ORG ta wallafa.

Karanta nan Lefe ke Hana su samun aure inji Wata budurwa

A cewar mutumin mai suna, mokoena sekhonyana jobohe, matar taso tajawo hankalinsa bayan data fara yaba kamanninsa da kuma binsa duk inda zai shiga.

Yakara da cewa”ina cikin neman bandaki, na bude daya daga cikin kofofin gidan, kawai sai naji an hankada ni ciki, sannan tabiyo ni ciki tana kokarin yin lalata dani”.

“Bayan nasamu nasarar tureta na fita ne najiyo tafara yimin ihun kwarto, wai inaso nayi mata fyade”.

Karanta: Subhanallahi; matashi yayi garkuwa da yayarsa saboda tana binsa bashi

Daga karshe dai gaskiya ta bayyana cewa MATAR CE TASO TAYI LALATA DASHI AMMA YAKI AMINCEWA.

0 comments on “CCTV camera Ta tona Asirin Wata mata Datake Yunkurin Yiwa wani mutum Fyade.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *