Tuesday, 26 October, 2021

Ads Banner

yadda zakuyi upgrading mtn sim card dinku zuwa 4G da hannunku


yadda zakuyi upgrading mtn sim card dinku zuwa 4G da hannunku

yadda zakuyi upgrading yadda zakuyi upgrading mtn sim card dinku zuwa 4G da hannunkuyadda zakuyi upgrading mtn sim card dinku zuwa 4G da hannunkuYadda zaku yi upgrading din layinku na MTN zuwa 4G da hannayenku ba tare da  kun ziyarci ofishi ko shagon mtn ba.

da farko dai zan so na tabbatar muku da cewa wannan tsarin ya kunshi abubuwa da dama da za ka iya yi a cikinsa ba wai upgrading zuwa 4G kadai ba.

Akwai sauran wasu muhimman abubuwa da za ku iya yi kamar yadda za ku gani idan kun taba wurin da aka ce choose service.

 

Abubuwan sun hada da

  • Upgrade sim to 4G
  • MIFI 4G Device
  • Hynetflix 4G Device
  • MyMTN App
  • MOD
  • MNP

 

Amma ga wanda zai yi upgrade zuwa 4G Sim sai ya zabi option na farko

bayan mutum ya cike options na sama inda zai sanya sunansa da sauran bayanai irin su inda ka ke zaune da jiharka sauran bayanai da ake bukata a cikin form din.

Abu mafi muhimmanci a wannan form din shi ne wurin da za ka sanya lambar waya.

karanta Ba a kawomin sammaci ba inji Rahama Sadau

Wannan lambar wayar ita ce lambar da ka ke son ka mayar da ita 4G

idan ka sanya wata lambar ta daban to ita ce za su duba da nufin su yi maka upgrading.

domin ka yi upgrading dinnan danna rubutunnan mai kalar green din zai kaika inda za ka cike form din

Yi Upgrade layinka na MTN zuwa 4G

Bayan ka cike form din ka tura sai ka jira zuwa a kalla awa 24 kafin ya yi propagating.

Daga nan za ka samu sako daga kamfani cewa layinka ya yi upgrading successifuly

kuma za su baka kyautar data 4GB yauta wanda sai ka canza tsarin network din wayarka zuwa 4G sai ka ci gajiyar datarka.

 

 

2 comments on “yadda zakuyi upgrading mtn sim card dinku zuwa 4G da hannunku

BEST FREE YouTube To MP3 Converter
blog

Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *