siyasa
Ganduje Yaci amanata shiyasa wadannan abubuwa suke faruwa dashi : inji kwankwaso.

A WANI RAHOTON KUMA : GANDUJE YA ZIYARCI DAN ZAGO KAN RASUWAR YAYANSA.
Gwamnan jihar kano,Abdullahi Umar ganduje, yakaiwa ahmad haruna zago, zababben shugaban jam’iyar APC na jihar kano tsagin shekarau ziyarar ta’aziyyar rasuwar dan’uwansa a yau lahadi.
mai taimakawa gwamnan kan al”amuran shafukan sada zumunta,Abubakar Ibrahim ne ya bayyana hakan.
a wani rahoto da daily nigerian hausa ta fitar,y bayyana cewa Ganduje da danzago sun samu sabani kwanaki kadan, bayan da aka kammala zaben shugabancin jam’iyya na jiha.
Daga bisani rikicin yakaisu zuwa kotu, inda acan aka tabbatar da samun nasarar danzago, daga baya bangaren ganduje suka kara daukaka kara.

