siyasa
Abunda yasa banje wajen taron PDP ba -Atiku abubakar.
Abunda yasa banje wajen taron PDP ba -Atiku abubakar.

Tsohon mataimakin shugaban kasar najeriya,atiku abubakar, yayi karin haske akan abinda yahanashi zuwa taron da jam’iyar PDP tayi.
Atiku Abubakar Yace yaje yin karatun Digiri nabiyu a kasar waje shiyasa ba’a ganshi a wurin taron ba.
Atiku ya bayyana hakanne a wurin taron kwamitin amintattun jami’yar da akayi dazu.
Yace yayi digiri nabiyu ne akan harkokin kasa da kasa,kuma ya kammala karatun nasa saboda haka nan gaba bazai dinga yawan tafiye-tafiye ba.

