Tuesday, 26 October, 2021

Ads Banner

Albashin Ronaldo Ya zarce Na kowane Dan wasan kwallon kafa A England Bayan zuwansa Manchester united


Za’a rika biyan Tsohon Dan wasan Juventus,Cristiano ronaldo,albashi mafi tsoka acikin kafatanin yan kwallon england.

A kullum dan wasan zai dinga samun kudin da Sukakai £48,0000 Duk sati, wato kimanin NAIRA miliyan 272 Duk sati.

Jaridar legit. Hausa.ng ta ruwaito cewa ronaldo zai rika samun £24,960,000,a duk shekara, kudin da sukakai kimanin sama da Naira BILIYAN 14 a kudin najeriya.

Hakan nanufin cewa tsohon Dan kwallon juventus din zai na samun kimanin NAIRA MILIYAN 40 a kowace rana.

Bayan haka kuma MANCHESTER UNITED zasu rika biyan dan kwallon miliyoyin daloli a duk lokacin dasukayi ciniki da rigarsa.

One comment on “Albashin Ronaldo Ya zarce Na kowane Dan wasan kwallon kafa A England Bayan zuwansa Manchester united

Salihu Abubakar

Very good business

Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *