Labaran Duniya

Takaici: Ankama dan shekara 61 da laifin yiwa budurwa yar shekara 16 fyade.

Rundunar yan sanda a jihar ondo, ta cafke wani fasto mai suna famakinwa ajayi mai sheakru 61, bisa zargin yiwa budurwa yar shekara 16 fyade.

Rundunar yan sanda sun bayyana cewa, a binciken dasukayi sun gano cewa yasamu galabar aikata hakan da nufin cewa yana mata addu’a.

A wani rahoto da jaridar DIMOKURADIYYA ta fitar, ya bayyana cewa lamarin ya faru a ogbese dake karamar hukumar Akure a jihar ondo.

Kakakin rundunar yan sandan jihar, misis funmi odunlami, tace da zarar ankammala bincike za’atura wanda ake zargi gaban kotu domin ta yanke masa hukunci.

Takara da cewa, budurwar da Abun ya faru da ita, taba da labarin yanda abun yakasance, inda tace yayi amfani da ita a gida,sannan kuma ya dauke ta yakaita kasuwa acan ma ya kara lalata da ita.

Daga karshe ta bayyana cewa wanda ake zargi ya masa cewa ya kwanta da budurwar,amma sau daya a dakinsa.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button