Labaran Duniya

Subhanallahi; matashi yayi garkuwa da yayarsa saboda tana binsa bashi

Wani matashi mai suna ABUBAKAR HALLIRU, yayi garkuwa da yayarsa sakamakon tanabinsa bashin naira miliyan 1 da dubu dari hudu (1.4million).

Abubakar halliru da aka haifa a garin zaria ya bayyana cewa yabiya wasu mutane suyi garkuwa da yar’uwar tasa (wacce mahaifiyarsa da mahaifinta uwa daya uba daya suke).

Ga dai videon ku kalla kuji bayani daga bakinsa

KARANTA:

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button