Tuesday, 26 October, 2021

Ads Banner

Labarin Yanda aljani namiji yake shigar mata a Facebook da whatsapp yana yaudararsu da lalata dasu bayan yashiga jikinsu.


Mai rubutun yafara dacewa “wannan gargadine musamman zuwa ga mata da maza masu yin soyayya ko kuma batsa a kafafen sada zumunta”.

“Kamar shekaru biyar dasuka gabata nayi wa wata baiwar allah ruqyah kuma Aljanin ya bayyana ajikinta.abunda aljanin yace shine shidai yahadu da ita a facebook ne sannan suka zama friends

“Yagayamun profile dinsa nayi search¬† naga tabbas akwaishi shidinne,aljanin namijine amma yasanya sunan mace a jikin profile dinsa domin yaudara.kuma yace tabbas yashiga jikin samari dayawa ta hanyar yaudararsu dayin chart din batsa dasu”.

“Da zarar ya fahimci cewa sunkamu da matsananciyar sha’awa cikin dare sai ya salallaba ya shiga jikinsu.abun yabani mamaki sosai”.

“Kuma ko a wannan makon nayi arangama da wani shaidanin aljani wanda shima ta sanadiyyar sanadiyyar facebook da sanya hotuna a Instagram yaganta kuma yashiga jikinta har yakanzo yayi hira da ita a suffar dan adam a kofar gidansu”.

“Bayan shaidanun aljanuma akwai shaidanun nutane yan kungiyar asiri (secret cult)masu shan jini,wadanda suke yaudarar mutane da abun duniya ta hanyar baka kudi ko kuma wani abu da kake bukata da gaggawa”.

“Wajibine yan’uwa mu tsaftace alaqarmu da kafafen sada zumunta domin yanzu cuta tanan tafi yawa,kuma mukula da zikirin safe da marece”.

Allah shiqara kiyayemu baki daya”

0 comments on “Labarin Yanda aljani namiji yake shigar mata a Facebook da whatsapp yana yaudararsu da lalata dasu bayan yashiga jikinsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *