Labaran Duniya
Cin amana, ya aika zaiyi garkuwa da makocinsa indai bai bashi miliyan 1 ba
Rundunar yansan dan jihar kano sun kama wani matashi mai suna
Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar kano, DSP Abdullahi haruna kiyawa, ya bayyana cewa sun sami korafi ne akan cewa ankira shi (mutumin da akewa barazana) annemi yabiya naira miliyan 1 ko azo har gida a saceshi ko a sace yayansa.
A lokacin shi mutumin (wanda akewa barazanar) yanemi a rage masa kudin, inda suka fara ja’in’ja har dai suka samu ragi akan kudin da mutumin (mai garkuwa da mutanen) yanemi a bashi har suka karkare akan naira DUBU DARI DA BIYAR 105000.
Ga duk mai bukatar cikakken videon to ya danna link din nan na kasa 👇👇👇
KABAMU KUDI KO MUYI GARKUWA DA KAI INJI WANI MAKOCI
- Dalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farkoDalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farko Kasancewar siyen baki abu mai matukar muhimmanci ga dukkan sabon aure musamman ma ranar da aka raka ango a daren farko. Har wa yau yana daga cikin tsarin siyen baki a wurin ango idan zai shigo ya taho da gasasshiyar kaza. …








