Friday, 24 September, 2021

Ads Banner

Category: Labaran Duniya


Rundunar yansandan jihar kano sun damke wata mata da mijinta bayan da aka kamasu sun saci jaririn wani mutumi da matarsa ta haifa masa yan biyu. Kakakin hukumar yansandan jihar kano,Dsp abdullahi haruna kiyawa ya bayyana sunan mijin da abubakar Read more…


Wannan itace sabuwar wakar naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka ta LABARINA SEASON 3 EPISODE 11 wanda ake gabatarwa a Arewa24 dakuma saira movies channel,. Ayi kallo lafiya


Gungun matasa maza da mata na allah wadarai akan abunda muaz magaji dan sarauniya yayi na yada wani rubutu da jaridar punch hausa tayi na karya domin yayi suna. A yanzu haka dai jama’a da dama nata tofa albarkacin bakinsu,inda Read more…


Fitaccen malamin Addinin muslunci na kungiyar izala,sheikh kabiru gombe, yayi allah wadai da abunda muaz magaji dansarauniya yayi masa na kage da kazafi. Kamar yanda malamin yafada dai yace yayi allah wadai da kalaman da shi muaz dan sarauniya yayi Read more…


Gwamnan Jihar ribas, nyesom wike yayi martani akan maganar da dave umahi na jahar ebonyi yayi nacewa “Allah yabamu shugaban kasa irin buhari A shekarar 2023”. A ranar litinin din data gabatane gwamna umahi yayi wannan batu a lokacin dayakaiwa Read more…


Wannan matar da kuke gani itace takashe mijinta bayan anyimata auren dole. Sunanta Rumasa’u Muhammad shekarunta 19, tana zaune a jihar adamawa garin wuro yanka a karamar hukumar shelleng. Andaura mata aurene da wani mutum wanda bashi takeso ba mai Read more…


Wani matashi mai suna ABUBAKAR HALLIRU, yayi garkuwa da yayarsa sakamakon tanabinsa bashin naira miliyan 1 da dubu dari hudu (1.4million). Abubakar halliru da aka haifa a garin zaria ya bayyana cewa yabiya wasu mutane suyi garkuwa da yar’uwar tasa Read more…


Sarkin wakar tsohon sarkin kano,naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka, ya fito yayi magana akan wani abu dake cimai tuwo a kwarya. Acikin videon daya fitar mai tsayin minti 9 da doriya, nazir m ahmad yace akwai Read more…


Mai rubutun yafara dacewa “wannan gargadine musamman zuwa ga mata da maza masu yin soyayya ko kuma batsa a kafafen sada zumunta”. “Kamar shekaru biyar dasuka gabata nayi wa wata baiwar allah ruqyah kuma Aljanin ya bayyana ajikinta.abunda aljanin yace Read more…