Labaran Duniya
-
HausaNovels0 6SUBHANALLAHI : Matar Aure Ta koka Akan Yanda Mijinta Ya korata gida sannan kuma yaki zuwa biko.
“Tunda mijina ya korani Gida Baizo ba kuma ai aiko ba, Nagaji, inaso nasani ko ya hakura dani ko kuma…
Read More » -
HausaNovels0 20Mijina na neman kasheni da yawan jima’i, Dan allah kotu ta raba aure na dashi- inji wata mata.
wata mata mai yaya uku mai suna,Olamide lawan, ta roki kotun gargajiya mai matakin A a Mapo Ibadan, data kashe…
Read More » -
HausaNovels0 3YAN SANDA SUN KUBUTAR DA JAKIN DA AKAYI GARKUWA DASHI A JIHAR KATSINA
Wani Jaki A Jihar Katsina Yashaki iskar yanci bayan da Rundunar yan sandan jihar suka kubutar dashi daga hannun Yan…
Read More » -
HausaNovels0 1KADDARA : Kotu ta daure Matashi a gidan yari Sakamakon satar Talo-Talo A kano.
Kotun Shari’ar musulunci a kano ta daure matashi Dan shekaru 23 mai suna,Nura Usman, Hukuncin daurin Watanni biyu a gidan…
Read More » -
HausaNovels0 5SUBHANALLAHI : An Cafke Wata Mata Mai Kaiwa Yan ta’adda Yayanta ana Lalata Dasu.
Jami’an hukumar yan sanda sun cafke wata mata mai suna mariya, Bisa zarginta da Daukar yayanta da kuma na…
Read More » -
HausaNovels0 35YANZU-YANZU : MARYAM YAHAYA TA WARKE HAR TAFARA FIM A MASANA’ANTAR KANNYWOOD.
Fitacciyar jarumar masana'antar kannywood, maryam yahaya tacitar da sabon bidiyonta bayan fama datayi nawasu watanni tana jinya. A wani faifan…
Read More » -
HausaNovels1 92Sababbin Hotunan jaruma maryam yahaya da nafisat abdullahi wadanda suka janyo musu cece-kuce.
Jaruman fina-finan hausa na masana’antar kannywood, NAFISAT ABDULLAHI wacce akafi sani da sumayya acikin shirin labarina, Dakuma MARYAM YAHAYA, sun…
Read More » -
HausaNovels0 1DA DUMI-DUMI : Mai bawa Gwamna Ganduje Shawara Tareda Dubban magoya bayansa sun gudu sun koma tsagin shekarau.
SIYASAR KANO : mai baiwa gwamnan kano, Abdullahi umar ganduje shawara akan harkokin jiha,Muhammad shehu, tareda wasu mukarrabansa sun sauya…
Read More » -
Da dumi-Dumi : Sarkin Kano aminu Ado zai angwance da wata tsohuwar budurwarsa kwanan nan.
Sarkin kano, alhaji aminu ado bayero, na dab da angwancewa da sahibarsa wacce suka dade tare suna soyayya wacce ake…
Read More » -
abbantwincejj2 293
Wata Sabuwa : bidiyo akan yanda Matan Wani Mutum Suka rabu dashi Saboda yaki ya daina sata.
Akwai bidiyo a can kasa ku danna kansa domin kallon cikakken abunda yafaru. Rundunar yan sanda a jihar kano, tayi…
Read More »