Labaran Duniya
Albashin Ronaldo Ya zarce Na kowane Dan wasan kwallon kafa A England Bayan zuwansa Manchester united

Za’a rika biyan Tsohon Dan wasan Juventus,Cristiano ronaldo,albashi mafi tsoka acikin kafatanin yan kwallon england.
A kullum dan wasan zai dinga samun kudin da Sukakai £48,0000 Duk sati, wato kimanin NAIRA miliyan 272 Duk sati.
Jaridar legit. Hausa.ng ta ruwaito cewa ronaldo zai rika samun £24,960,000,a duk shekara, kudin da sukakai kimanin sama da Naira BILIYAN 14 a kudin najeriya.
Hakan nanufin cewa tsohon Dan kwallon juventus din zai na samun kimanin NAIRA MILIYAN 40 a kowace rana.
Bayan haka kuma MANCHESTER UNITED zasu rika biyan dan kwallon miliyoyin daloli a duk lokacin dasukayi ciniki da rigarsa.









Very good business