Yanzu-yanzu : anyiwa sheikh ibrahim khalil juyin mulki daga matsayinsa na shugaban malamai a jihar kano.
A wani rahoto damuke samu yanzu-yanzu, ta tabbata cewa wasu gungun malamai a jihar kano, sun sauke sheikh ibrahim khalil daga mukaminsa bisa zarginsa da fadawa harkar siyasa dumu-dumu.
Acikin wata takardar sanarwa da malaman suka fitar, sun zargi malam khalil ibrahim dayin fadan babu gaira babu dalili da gwamnan kano abdullahi umar ganduje.


Wannan dalilin ne yasa malaman suka bada sanarwar maye gurbinsa da sheikh abdullahi saleh Pakistan amatsayin sabon shugaban malamai na jihar kano.
- Dalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farko
- Wani kare ya mutu har lahira bayan ya shinshini dan kampai
Daga cikin malaman dasuka saka hannu a takardar akwai.
Ustaz saifullahi asadussunah
Shaikh halifa gama
Shaikh abdulkadir ramadhan
Da kuma imam jamilu
KARIN WASU LABARAN.
Subhanallah: Mahaifina ne yamun fyade sannan yazuba mun barkono a gabana.
An maka jaruma hafsat barauniya a kotu bisa cinye wasu makudan kudade datayi









2 Comments