Friday, 03 December, 2021

Ummi zeezee: insha allahu yayana ba,asu zama jaruman film ba.


Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood, ummi ibrahim wacce akafi sani da ummi zeezee ta bayyana cewa insha allahu indai har tayi aure ta haihu,tana rokon allah kada yasa suzama jaruman fim.

 

A wani post datayi a shafinta na instagram ranar lahadi, jarumar ta bayyana hakan a matsayin rokon da takewa ubangiji bayan tayi aure.

 

A turance jarumar ta rubuta “ya allah here is my prayer, when ever you get me married,and blessed me with child, do not make them ” FILM ACTORS”.

 

MA’ANA A HAUSANCE SHINE :Ya uhagiji duk lokacin daka aurar dani, ka azurtani da yaya, kada kasa su zamo masu wasan kwaikwayo.

 

 

2 comments on “Ummi zeezee: insha allahu yayana ba,asu zama jaruman film ba.

[…] KARANTA :Ummi zeezee: insha allahu yayana bazasu zama jaruman film ba. […]

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *