Kannywood

ASIRI YA TONU :JARUMAN KANNYWOOD 4 WADANDA AKE ZARGINSU DA AIKATA FINAFINAN ISKANCI.

Zamu gabatar muku da Bayanai akan wasu Jarumai na kannywood wadanda ake zargi da aikata lalata da finafinan iskanci.

Zamu gabatar muku da sunayen wasu daga cikin jaruman ‘kannywood’ guda 5, wadanda ake zargi da aikata finafinan iskanci da kuma aikata laifuka da dama.

Da yawan mata ko maza acikin masana’antar kannywood andade ana musu kallon yan iska, bata gari da kuma masu lalata tarbiyyar mutane musamman ma matasa da yara kanana.

Sai dai suma a nasu bangaren,Jaruman suna ganin kamar cewa abubuwan dasuke aikatawa bashi da wata alaka da bata tarbiyyar jama’a, wanda su anasu ganinma suna gyara tarbiyya ne.

a sunayen wasu daga cikin Jaruman Kannywood guda 4 wadanda ake zargi da aikata finafinan iskanci ko badala ko kuma abokiyar aikinta take zarginta da aikata wasu ayyuka na bidala.

  1. MARYAM BOOTH.
Hoton Jaruma Maryam booth

Daga Shekarar 2018 zuwa 2021, Babu wani ‘Bidiyo’ da ya yadu na allah wadai a masana’antar kannywood kamar bidiyon da aka saki na jaruma Maryam booth wanda aka ganta tsirara aciki kamar tafito daga wanka.

Wannan bidiyo yana daya daga cikin bidiyoyin dasu ka kara saka al’umma rudu da kuma kara tsanar masana’antar kannywood a zukatan wasu mutane bisa ganin kamar duka jaruman masana’antar haka suke.

Sai dai kuma da aka tambayi jarumar a game da bidiyon , da farko sai ta kada baki tace” wannan bidiyon karya akeyimin bani bace aciki” .Sai dai daga baya ta amsa laifinta amma kuma tace tsohon saurayinta Deezell shine yayi mata bidiyon.

2. Isah A Isah.

Jarumin kannywood
Jarumi Isah A Isah

A shekarar 2019 rikici yayi tsami tsakanin Tsohuwar Jarumar Kannywood, Sadiya Haruna da kuma Darakatan a cikin masana’antar kannywood, ISAH A ISAH .Jarumar da Jarumin Kafin fadan nasu sun kasance saurayi Da budurwa, amma bayan sunyi rigima sai ya kasance kowa yana nema tonawa abokinsa asiri.

Sadiya Haruna Tace “Isah A Isah Dan Luwadi ne, bayan haka kuma yadade yana zinace-zinace da mata bayan kawalcinsu dayakeyi“.Sannan Ta bayyana cewa Isah a Isah yayi Auren jin dadi da ita har na tsawon wata 3, daga baya ta tambayi malamai sukace ba kyau shine ta raba auren.

Sai dai kuma a nasa Bangaren,’ISAH A ISAH’, ya musanta zargin da jarumar take masa, inda isah yace “Na rantse Da allah karya sadiya Haruna Takeyi mini, maganar luwadi bamtaba luwadi ba.Sannan maganar kawalci ko zina banta bayiba,kuma bantaba kaiwa anyi ba“.

3. Alhassan kwalle.

Jarumin kannywood
Jarumi alhassan kwalle.

A shekarar 2018-19 wata rigima tai zafi tsakanin Shugaban kungiyar jarumai ta kannywood, Alhassan kwalle da kuma sadiya haruna. inda anan ma jarumar ta gaya masa maganganu irin wadanda ta gayawa Isah A isah, wanda har takai cewa Jarumin yakaita gaban yan sandan, wanda a lokacin Isah A isah ne ya amsota kafin suyi yasu rigimar.

4. HADIZA GABON.

Hadiza gabon jarumar kannywood
Jaruma Hadiza gabon

A shekarar 2019 jarumar finafinan hausa, Amina Amal,tace Jaruma Hadiza Gabon Yar madigo ce, wanda hakan yayi matukar tada hankalin jaruman kannywood, musamman mata.bisa ganin cewa asirin daya daga cikin kawayensu kuma abokiyar aikinsu zai tonu.

KARANTA : YANZU-YANZU : MARYAM YAHAYA TA WARKE HAR TAFARA FIM A MASANA’ANTAR KANNYWOOD.

Bayan ankai ruwa Rana, daga karshe bayan Jaruma Hadiza Tayi amina amal duka,tare da tursa sata ta fadi gaskiyar Abunda yafaru.Jarumar tafadi cewa sharri tayi mata, amma duk da haka jama’a da dama basu gamsu ba.

Wadannan sune sunayen Wasu daga cikin Jaruman kannywood wadanda ake zarginsu da aikata-aika-aika.

ASIRI YA TONU :JARUMAN KANNYWOOD 4 WADANDA AKE ZARGINSU DA AIKATA FINAFINAN ISKANCI.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button