Labaran Duniya

Video :yanda aka kama masu safarar man fetur daga kano zuwa katsina bayan gwamnati ta haramta.

Rundunar yan sanda a jihar kano, ta sanar da kama wasu masu safarar man fetur daga kano zuwa katsina bayan an haramta.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar kano,DSP Abdullahi haruna kiyawa, ya bayyana cewa sun samu rahoto akan akwai ire-iren wadannan mutane dasuke aikata wannan ta’asa.

Ga dai mutanennan acikin videon kasa ku kalla kuga yanda aka kamasu dakuma tambayoyin dasuke amsawa.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button