Kannywood
Trending

Zafafan Hotunan Jaruman finafinan hausa mata na masana’antar kannywood 2022.

Zamu gabatar muku da, wasu daga cikin Zafafan hotunan Jaruman finafinan hausa mata na masana’antar kannywood na shekarar 2022 wanda suka fitar.

Acikin hotunan zaku ci karo da hotunan jarumai mata wadanda suka hada da:

kamar yanda kukasani,kusan kullum ko kuma ko da yaushe, jaruman finafinan hausa mata na masana’antar kannywood suna fitar da hotunansu da kuma bidiyoyi.Wannan Dalili ne yasa mukuma muke tsakuro muku wasu daga cikin hotunan nasu.

ga hotunan nan akasa kugani 👇👇.

Hausa Flex TV.

Daya daga cikin jaruman kannywood Hoton Fati washa daga shafinta na Instagram
Hoton Nafisa abdullahi,jaruma a masana'antar kannywood.
Hoton Ummi rahab,jarumar finafinan hausa na masana'antar kannywood.
Hoton maryam booth
Nafisa abdullahi, jarumar finafinan hausa na masana'antar kannywood

ga duk mai bukatar bidiyon hotunan domin ya kalla, zai iya zuwa YouTube Channel dinmu mai suna, HAUSA FLEX TV domin kallon bidiyon,ko kuma ya danna link din da ke kasa domin ya kalla.

Hoton momee gombe
Zafafan hotunan jaruman finafinan hausa mata na masana'antar kannywood 2022
Maryam booth, daya daga cikin jaruman kannywood,Zafafan hotunan jaruman finafinan hausa mata na masana'antar kannywood 2022
Momee gombe, daya daga cikin jaruman 
 masana'antar kannywood.
Hoton halima atete,daya daga cikin jaruman masana'antar kannywood/ jaruman kannywood

Wadannan sune kadan daga cikin hotunan jaruman fina-finan hausa mata, na kannywood, na shekarar 2022 kenan.

zaku iya biyomu a channel dinmu, domin ku kalli cikakkun hotunan.

mun gode.

 

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button