Subhanallah: Mahaifina ne yamun fyade sannan yazuba mun barkono a gabana.
Da farko dai budurwar mai suna aisha abubakar ta bayyana cewa ta kawo kara akan mahaifinta saboda ya kwace mata diyar data haifo akan titi yafita da ita acikin ledar gana masgo batasan inda yakai ‘yar ba.
Ga dai abunda tace nan,
“Tun farko ina zuwa makaranta ne, babu yana zargina da cewa ina ina bin maza, kuma ni tsakanina da allah ba wanda nakebi”
“Yafara dukana yana taba nono na yana cewa gashi nan duk nonuwanki sun zube ina bin maza ne, dazai dake ni sai yace na tube kayana”.
“Bayan natube sai yace na kwanta, bayan na kwanta sai yaje gurin matarshi ya karbo bargo yazo ya lulluba min, sai shima yashigo cikin bargon yayi amfani dani”.
“Bayan wani lokaci sai naji suna magana da kakana dakuma kanwar babana, inda take cemasa ai shida kansa zai zo ya kasheni”
- Dalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farko
- Wani kare ya mutu har lahira bayan ya shinshini dan kampai
“Koda naji haka sai tsoro yakamani, daga nan sai na gudu gurin mamana, ita kuma tace baza iya rike niba”.
“Daga nan sai narasa inda zani, daga baya sai nasamu gurin wani namiji inda nafara zama acan”.
Ga dai cikakken videon da RIGAR YANCI TA FITAR Akasa ku kalla kuganewa idanunku.









Allah ya samudaci
Allah ya samudaci