Friday, 03 December, 2021

“Na kashe mutum biyu” inji wani dan bindiga mai shekaru 14


A wani rahoto da jaridar mikiya ta fitar, yazakulo wani yaro mai kimanin shekaru 14 da yan sanda suka kama bisa zarginsa yana daya daga cikin yan bindiga.

Kakakin rundunar yan sandan jihar katsina,gambo isah,yace yaron da bakinsa ya fada musu cewa yakashe mutum biyu a unguwar mallawa.

Yaron da aka sakaya sunansa yace yayi nadamar abunda ya aikata kuma yana fatan sauya rayuwarsa idan yasamu dama a gaba.

0 comments on ““Na kashe mutum biyu” inji wani dan bindiga mai shekaru 14

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *