Innalillahi wainna ilaihi raji’un! Bidiyon Abunda Wasu yan Mata 3 Suka aikata Da wani Boka Ya Bayyana.
Duniya ina zaki damu! Zaku saurari Sautin muryar wata budurwa tana bayyanawa kawarta yanda wani boka zaiyi amfani dasu su uku.
Sautin muryar ya bayyana wata budurwa wacce aciki ba’asan sunanta ba take lallashin kawarta akan ta amince suje wajen wani boka domin yayi musu aiki su samu kudi.
Budurwar ta bayyana cewa mutum uku bokan yake bukata, ansamu guda biyu, kawartata wacce itace sukeson tazama cikon ta ukun kawai ake jira.
KARANTA Kishi : Budurwa ta cakawa saurayinta wuka bayan ta duba whatsapp dinsa.
A Bidiyon mai dauke da sautin murya wanda NAIJA FAMILY tafitar,ya bayyana cewa budurwar tana magana ne batareda shakka ba, wanda ga dukkan alamu tariga ta yanke hukuncin aikata hakan.
Bokan ya nemi su kama gidan haya a maiduguri na kamar akalla wata guda, bayan sunyi hakan sai su dinga zuwa daya bayan daya yana kwanciya dasu, idan mace daya tazo zatai kamar kwana uku a gurinsa yana kwanciya da ita, a haka har ya kwanta dasu duka.
Shine budurwar take nema taja ra’ayin kawartata, tace kawartata ta tura hoton ta dakuma naira dubu 2 domin bikan yayi istihara yaga idan ta dace ayi aikin da ita.
Idan har budurwar ta dace ayi aikin da ita to shikenan suncika uku sannan zasu tafi maiduguri domin kama dakin daza’a zo ayi lalata dasu na kwanakin da bokan ya lissafa.
Bayan haka zasu nemi duk irin kudaden dasukeso kuma ko nawa sukeso, dukansu zai basu kudade dakuma duk abunda sukeso.
Ga dai sautin muryar Wanda muka dakko muku daga NAIJA FAMILY kuji yanda matar take bayanin dalla-dalla.
Muryar matar yayin da takeyiywa kawartata bayanin yanda zasuyi su samu kudi bayan sun sadu da boka.
HAKKIN MALLAKA : NAIJAFAMILY








