GIDAN BADAMASI SEASON 4 : Anfara daukar Shirin gidan badamasi season 4, ga kadan daga ciki.
A ranar alhamis 11 ga watan November shirinnan mai dogon zango wanda tashar arewa 24 take gabatarwa, wato Gidan badamasi season 4 sun dawo aiki bayan hutu dasuka tafi na tsawon lokaci.
Sanarwar hakan tafito daga shafin instagram na daya daga cikin masu bada umarnin shirin, falalu a dorayi dakuma wasu daga cikin abokan aikinsa kamar NASIR ALI KOKI dai dai sauransu.
Idan zaku tuna, shirin GIDAN BADAMASI shirine mai dogon zango wanda ya hada jarumai da dama maza da mata, kamar su:
- Dan dolo
- hadiza gabon
- ADAM A ZANGO.
- Umma shehu
- Baban chinedu
- Yar auta garba
- Zeepreety
- Mudassir haladu barkeke
- Meerah
- Magaji ibrahim mijinyawa
- Aminu mirror
- Hadiza kabara
- Tijjani asase
- Ado gwanja
- Musthapha naburaska
- Sulaiman bosho
- Umar gombe
- Aliartwork DA DAI SAURANSU
KARANTA :Ummi zeezee: insha allahu yayana ba,asu zama jaruman film ba.
Sannan kuma daraktocin fim din sun hada da FALALU A DORAYI, NASIR ALI KOKI da kuma ahmed a dorayi.

Ga wani yanki na barkwanci daga gurin daukar videon zamu sako muku a kasa, barkwancin yana faruwane tsakanin barkeke dakuma naburaska.









2 Comments