Friday, 24 September, 2021

Ads Banner

Baka da hankali,Allah bazai bamu irin buhari a kasar nan ba 2023-wike zuwaga umahi


Gwamnan Jihar ribas, nyesom wike yayi martani akan maganar da dave umahi na jahar ebonyi yayi nacewa “Allah yabamu shugaban kasa irin buhari A shekarar 2023”.

A ranar litinin din data gabatane gwamna umahi yayi wannan batu a lokacin dayakaiwa shugaban kasa Muhammad buhari ziyara

Sai dai kuma a ranar laraba 8-9-2021 wike wike yafito yana mai kalubalantar zancen nasa da cewa, koshi shugaba Muhammad buharin yasan cewa baza’a maimaita mai halinsa a shekarar 2023 ba.

Wike yace”haka naji wani gwamna nacewa allah ya maimaita irin buhari a 2023″

Sai nace menene matsalar ne?anya kuwa lafiya kwakwalwanshi take?da bukatar yaga likita.

“Shi kansa shugaban kasa yasan maganar daka fada bawai har ranka take ba, karya kake masa,abundai akwai takaichi, allah ka’iya mana”.

0 comments on “Baka da hankali,Allah bazai bamu irin buhari a kasar nan ba 2023-wike zuwaga umahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *