
Zamu gabatar muku da, wasu daga cikin Zafafan hotunan Jaruman finafinan hausa mata na masana’antar kannywood na shekarar 2022 wanda suka fitar.
Acikin hotunan zaku ci karo da hotunan jarumai mata wadanda suka hada da:
- Nafisa Abdullahi.
- MARYAM YAHAYA
- maryam booth.
- jaruma hadiza gabon.
- momee gombe.
- Amina amal.
- Halima atete.
- UMMI RAHAB
- Da dai sauransu.
kamar yanda kukasani,kusan kullum ko kuma ko da yaushe, jaruman finafinan hausa mata na masana’antar kannywood suna fitar da hotunansu da kuma bidiyoyi.Wannan Dalili ne yasa mukuma muke tsakuro muku wasu daga cikin hotunan nasu.
ga hotunan nan akasa kugani 👇👇.





ga duk mai bukatar bidiyon hotunan domin ya kalla, zai iya zuwa YouTube Channel dinmu mai suna, HAUSA FLEX TV domin kallon bidiyon,ko kuma ya danna link din da ke kasa domin ya kalla.







Wadannan sune kadan daga cikin hotunan jaruman fina-finan hausa mata, na kannywood, na shekarar 2022 kenan.
zaku iya biyomu a channel dinmu, domin ku kalli cikakkun hotunan.
mun gode.









3 Comments