Whatsapp : Daga gobe WhatsApp zai daina aiki acikin jerin wadannan wayoyin.
A wasu rahotanni wadanda suka fito daga majiya mai tushe, ta tabbatar dacewa gobe 1 ga watan November 2021, whatsapp zai daina aiki akan wasu wayoyin da dama.
Idan dai har ta tabbata to wadanda aka kullewa waya zai kasance bazasu’iya tura sakoba kuma suma baza’a turo musu yazoba, sannan kuma bazasu iya tura hoto ko video zuwa ga wani ba.
KARANTA : Kishi : Budurwa ta cakawa saurayinta wuka bayan ta duba whatsapp dinsa.
A wani rahoto da mujallar SOUTHWEB.IN tafitar ya bayyana cewa, kamfanin whatsapp ne suka fitar da sanarwar cewa, zasu kulle wasu daga cikin wayoyin Android da kuma kamfanin IOS,wanda yake nufin duk wayar da take da version kasada 4.1 wannan lamari zai shafeta.
Kamfanin wayoyin da kamfanin whatsapp zai hana aiki akansa sune :
KAMFANIN IPHONE.
- Iphone 6
- Iphone 6s plus
- Iphone SE
KAMFANIN SAMSUNG :
- Samsung galaxy trend lite
- Galaxy SII
- Galaxy trend II
- S3 mini
- Galaxy core
- Galaxy s cover 2
- Galaxy s2
KAMFANIN LG
- Lg lucid 2
- Optimus L5 Dual
- Optimus L4 II Dual
- Optimus F3Q
- Optimus F7
- Optimus F5
- Optimus L3 II Dual
- Optimus F5
- Optimus L5
- Optimus L5 II
- Optimus L3 II
- Optimus L7
- Optimus L7 Dual
- Optimus L7 II
- Optimus L7 II Dual
- Optimus F6
- Optimus F3
- Optimus L4 II
- Optimus L2 II
- Optimus Nitro Hd and 4x HD
- Enact
KAMFANIN ZTE
- Zte grand S flex
- Grand s quad V987
- Zte V956
- Grand memo
KAMFANIN HUAWEI
- Huawei ascend G740
- Ascend D Quad XL
- Ascend mate
- Ascend P1 S
- Ascend D2
- Ascend D1 quad XL
Wadannan sune jerin kamfani da kuma sunayen wayoyin da ake tsammanin whatsapp zai daina aiki akansu








